Yam balls

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Mufeederht Cakes An More
Mufeederht Cakes An More @cook_15852246
Katsina
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fera doya ki yanka kisa atukunya,kisa Magi da Curry da Dan gishiri' idan yadahu saiki sauke kisa aturmi kidaka karyayi laushi sosai

  2. 2

    Kifasa kwai kisa albasa da Magi ki kada

  3. 3

    Ki jajjaga tarugu da albasa da tafarnuwa kizuba cikin doyar ki motsa saiki mulmula daidai yadda kikeso

  4. 4

    Saiki sa Mai awuta yayi zafi, saikirika daukar doyar kinasawa cikin ruwan kwan haka zakiyi har kigama

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Mufeederht Cakes An More
rannar
Katsina
Ina kaunar girke girke matuka hakan yasa zanyi sharing idaer na ga sisters
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes