Kayan aiki

  1. Carrot
  2. Danyar dinja
  3. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki kankare carrot dnki da dinja sai ki wanke ki yanyanka kana kana sai ki dauko blender ki markada

  2. 2

    Idan kin markada sai ki samo rariya ki tace kisa sugar da kisa a firiege ko kisa kankara yayi sanyi

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Ki gyara ki maida lemon carrot a sama sai kano state a sama

Wanda aka rubuta daga

Hafsah Muhammad
Hafsah Muhammad @cook_17607894
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes