Fresh lemon juice

Mrs,jikan yari kitchen
Mrs,jikan yari kitchen @mrsjikanyari

Wannan lemon ba'a magana kuma ba'a bawa yaro mai ƙuyya

Fresh lemon juice

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Wannan lemon ba'a magana kuma ba'a bawa yaro mai ƙuyya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3Lemon xaƙi
  2. Sugar 2spn
  3. Ƙanƙara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki gyara lemon naki kicire masa ɗiyan cikinsa

  2. 2

    Sannan ki xuba a blender kiyi blending saiya niƙu sosai

  3. 3

    Daganan saiki tace kisa sugar da ƙanƙara shikenan our fresh lemon juice is ready
    MRS, JIKAN YARI KITCHEN

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs,jikan yari kitchen
rannar

sharhai

Similar Recipes