Tura

Kayan aiki

  1. Mangoro
  2. Ruwa
  3. Sugar
  4. Flavour

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kisamu mangoron ki ki yayyanka ki kidan tafasa shida ruwa kadan idan yadahu seaki sauke kiyi blending da da wannan ruwa dakikai blending tare seaki juye kitace kisa sugar da flavour shikenan sea sha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ditijjerni96(k T A)
ditijjerni96(k T A) @ktacakesandmore
rannar
Kanostate
cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes