Tura

Kayan aiki

  1. Kankana madaidaiciya
  2. Sikari yadda zai isheki
  3. Kankara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki yanka kankanarki ki zuba cikin blender

  2. 2

    Ki fasa kankara ki zuba sai ki nika a high speed har ta niku sosai.

  3. 3

    Sai ki tace ki zuba shuga yadda zai isheki. Asha da sanyi😊😉

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
asmiey's treat
asmiey's treat @cook_15454063
rannar
birnin Kebbi, Kebbi state
My name is Asmau Ismail. I was born on 17th October 1996. I studied chemistry in udus. cooking is my passion
Kara karantawa

Similar Recipes