Custard dessert

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Leda daya na checkers custard
  2. coco pops
  3. ayaba guda uku
  4. sugar cokali biyu
  5. Whipping cream da cocoa powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za'a sa madara da ruwa a tukunya,sai a dora a wuta,sannan a xuba sugar cokali biyu,in ya dau xafi sai a xuba custard,xa ata juyawa saboda kar yayi gudaje,har sai yayi kauri.

  2. 2

    Sai a sauke a bar shi ya huce,a tumbler sai a xuba custard din kadan,sannan a xuba coco pops,sannan yankakkiyar ayaba,sai whipping cream me hade da cocoa powder.

  3. 3

    Haka xa a maimaita har kofin ya cika. Aci dadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Royal Blue Kitchen
Royal Blue Kitchen @cook_21537927
rannar
KANO
l am Amina Salisu by name and I have this ambition for cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes