Umarnin dafa abinci
- 1
Wannan sune kayan aikina dafarko Zaki samu blender dinki ki zuba madara kisa sugar
- 2
Kisa cocoa powder kisa milo
- 3
Kisa grated chocolate saikisa youghut saiki markada
- 4
Idan kin markada shikenan kin gama akwai dadi sosai
- 5
Iftar mubarak
- 6
Similar Recipes
-
Home made chocolate syrup
Ba Koda yaushe yakamata ki dunga sayen abubuwa a shagoba, yakamata ki dunga practicing a gida domin lapiar iyalinki Meenat Kitchen -
-
Chocolate basbousa
Kwana biyu muna yawan samun wutar lantarki raina baya min dadi inga an kawo wuta har a dauke ban gasa komai ba,to yammacin ranar kwadayin cin chocolate cake ya kamani💔gashi bani da wasu sinadaran masu muhimmanci wjn hadawa,kawai na fada kitchen ne ku biyoni don jin abinda ya kasance😂😂ban dauki hoto daki daki ba saboda ba shiri abin Afaafy's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Chocolate fudgy Brownie
Akwai dadi yarana suna San wannan fudgy Brownie sosai Zara's delight Cakes N More -
-
Milk and chocolate glazed donut
#kitchenhuntchallenge nayi wannan donut dinne ga friend dita da takawo min ziyara Reve dor's kitchen -
-
Chocolate sauce ll
Za a iya amfani dashi wajen kwalliya wa cake ko dangwalawa da kayan maqulashe Afaafy's Kitchen -
-
Coconut cinnamon rolls
Nakara masa kwakwa ne domin naji dadinsa iyalai kuma su samu canjin test domin kada ya gundiresu.#FPPC Meenat Kitchen -
Marble cake
#team6cake. Hadin cake din nan yanada matukar dadi abaki na gwadashi yafi say uku kuma dukkansu naji dadinsu.Rukys Kitchen
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Abin sha na kwakwa da dabino
Wannan abinsha akwai matuqar dadi ga kuma amfani sosai da sosai a jikin mace😉😉😉😉😉 Fatima Bint Galadima -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12519166
sharhai