Tura

Kayan aiki

10 minutes
Daya
  1. Pineapple
  2. coconut
  3. ginger
  4. tiara pineapple flavor
  5. blue food color
  6. sugar

Umarnin dafa abinci

10 minutes
  1. 1

    Yanda zakiyi
    Zaki markade pineapple da kwakwarki sai ki tace su, sai ki goge ginger shima ki tace ki zuba ruwan, sai ki dauko tiara kizuba then sugar yanda kikeso, sai ki dauko food color din ki sa, zaki iya sa ice block

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
aixah's Cuisine
aixah's Cuisine @aixah123
rannar
Zaria/Nigeria
I love cooking, in fact cooking is my dream
Kara karantawa

Similar Recipes