Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki yanka alayyahu saiki yanka albasa. Ki tafasa namanki da kayan kamshi.

  2. 2

    Kiyi blending kayan miyanki.

  3. 3

    Kisa mai kadan a pan saiki zuba albasa da yawa, garlic and ginger ki soyasu sama sama saiki zuba blended kayan miyanki ki barsu su fara dahuwa saiki zuba nama, seasoning da spices.

  4. 4

    Idan ta kusanyi saiki zuba alayyahu minyi 2 tayi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
rannar
Kaduna State, Nigeria.
Cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes