Kayan aiki

  1. Rake dai dai bukata
  2. Citta kadan
  3. Sugar [ Optional]

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki bare rake ki yanka kanana

  2. 2

    Kisa a blender ki zuba citta, kisa ruwa kadan sai ki markada

  3. 3

    Idan yayi sai ki tace

  4. 4

    Idan kina son zaki sosai sai kisa sugar

  5. 5

    Kisa a fridge yayi sanyi kafin asha

  6. 6

    Ko asa kankara

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Sweet And Spices Corner
rannar
Kano

Similar Recipes