Beans and liver Sauce

Jauhar Mukhtar Yusuf^jcuisine
Jauhar Mukhtar Yusuf^jcuisine @cook_21399775

Miyan wake da hanta yana da test yakamata uwargida da amarya suyi wann girki mai dandanon dadi.

Beans and liver Sauce

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Miyan wake da hanta yana da test yakamata uwargida da amarya suyi wann girki mai dandanon dadi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2hr
2plt
  1. 1 cupWake
  2. Hanta
  3. Tomatos
  4. Ataruhu
  5. Albasa
  6. Spicies
  7. Oil gongoni½

Umarnin dafa abinci

2hr
  1. 1

    Markada kayan miyanki zuba mai a tukunya sa albasa soya, kawo kayan miyan zuba kayan miya tare da ruda kadan.

  2. 2

    Sa maggi da spicies and corry juya zuwa minta biu dauko dafaffen wakenki tare da dafafen hanta kizuba

  3. 3

    Sake yanka albasa guda2 zuba cikin miyanki rufe zuwa minti biyar zakiga ya nuna

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jauhar Mukhtar Yusuf^jcuisine
rannar

sharhai

Similar Recipes