Lemon kokwamba da danyar citta

Maman Asif
Maman Asif @cook_13770583

Wannan lemo yayi dadi sosai musamman yanxu lokacin zafi

Lemon kokwamba da danyar citta

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wannan lemo yayi dadi sosai musamman yanxu lokacin zafi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1medium cocumber
  2. 3Ginger
  3. Mint leaf
  4. Lemon

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na wanke cocumber na yayyanka ta kanana na wanke ginger shima na zuba su a blender na nika su sai nasaka rariya na tace na yanka lemun tsami guda daya na zuba sai na saka kankara

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman Asif
Maman Asif @cook_13770583
rannar

sharhai

Similar Recipes