Tura

Kayan aiki

  1. Burodi-212bread guda daya
  2. Kwai -shida
  3. Man zaitun-babban chokali daya
  4. Maggi-danQ daya
  5. Attarugu-biyu
  6. Albasa-kadan
  7. Butter-kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki daura frying pan dinki Kisa man zaitun seki kada kwai awani Kwano ki yanka albasa Kisa attarugu da Maggi ki kada seki juye akan Mai din seki ringa jujjuyawa harse ya soyu

  2. 2

    Sayayyanka bread dinki nawa ba me yanka bane Nina yankasu seki shafa butter sama da kasa

  3. 3

    Se Kisa acikin toastern ki xuba hadin kwain ki

  4. 4

    Se kidauko wani yankan shima kishafamishi butter sama da kasa ki rufe haka zakiyitayi seki gasashi na en mintuna idan yayi brown seki cire.Zaki iyaci da shayi ko Abu me sanyi nacishi da zobo

  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Najma
Najma @cook_13752724
rannar
Kano

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Waze hado mana shayi muje mu kai ma ki ziyara 😋😋

Similar Recipes