Vegetable Soup

Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
Kano

Miyar nan nakara Jini da lafiya, musamman ma gamu mata

Vegetable Soup

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Miyar nan nakara Jini da lafiya, musamman ma gamu mata

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

4 yawan abinchi
  1. Tomatir
  2. Albasa
  3. Attarhu
  4. Citta
  5. Maggi
  6. Egu
  7. Water leaf
  8. Ganda
  9. Kanya ciki
  10. Stock fish
  11. Manja

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki gyara kayan miyan ki.a markada

  2. 2

    Ki wanke kayan ciki, kifin, da gandar ki

  3. 3

    Ki wanke egu da yankarkiyar albasa da waterleaf din

  4. 4

    Ki hade gandarki da kayan ciki ki dafa su da citta da Albasa da maggi

  5. 5

    Ki hada marken kayan miyar ki da stock fish ki dafasu

  6. 6

    Idan duka kayan dakike dafawa suka dahu, sai ki soya manja da Albasa.Sai kizuba Egu shima ki soya

  7. 7

    Ki zuba water leaf duka su soyu, sai ki zuba daffafen kayan miyar ki a ciki.Sai saka gandar ki wanda ruwansu ya Tsotse.kisaka maggi kibari yadan turaru

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes