NUTELLA FILLED BREAD 🥯

Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
Kano

Inason zuwarwa iyalina da sabon abu....musamman lokacin kari(breakfast)hkan yna basu nishadi sosae....musamman lokacin nan na zaman gida(lockdown)daya kasance ba aiki,schools da office .....#StayHome#StaySafe🥰🤝💯

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

1hour and 50mins
4 people
  1. 2 cupflour
  2. 3 tbspsugar
  3. 1/4 tspsalt
  4. 2 tspyeast
  5. 1/4 tspcinnamon powder/nutmeg
  6. 1egg+drop of vanilla flavor
  7. 2/3 cupwarm milk
  8. and 1/2tbsp butter 1
  9. For the filling;
  10. Nutella
  11. (U can use jam)
  12. Before baking;
  13. 1egg (for egg wash)
  14. 1 tspmilk 🥛+1drop of vanilla flavor
  15. Sesame seeds/kantu/ridi
  16. After baking;
  17. 1 tbspbutter
  18. (For applying immediately after baking)

Cooking Instructions

1hour and 50mins
  1. 1

    Ki tankade flour kinki Ki zuba a bowl mae dan girma kisa sugar,salt,yeast da cinnamon powder/nutmeg ki juya... sannan ki kada kwanki a bowl daban kisa drop na Vanilla Ki zuba akan flour din,kisa warm milk ki kwaba sosae,da dough din y fara saeki saka butter dinki kita kneading dinsa for good 10mins or until you get soft and smooth dough...sannan kirufe kisa a rana ko warm place y tashi for 40mins or 1hour.

  2. 2

    Bayan ya tashi saeki saka flour kadan ki kara kneading dinsa,ki raba dough din into 8...

  3. 3

    Ki dauki 4/5 daga cikin 8 din nan da kika raba kowanne gida biyu(y danganta da girman da kikeso)kiyi balls dasu ragowar (3)din kuma ki ajiye a gefe...

  4. 4

    Kiyi rolling kowane ball kadan hka,yadda zae bada circle shape,sannan ki saka nutella dinki kamar 1/2tbsp a tsakiya kamar hka....

  5. 5

    Saeki kama baki da bakin ki tattaro ki hade ki matseshi kamar hka. zakiga y baki ball,ki tabbatar y matsu sosae....

  6. 6

    Acikin wannan (3) da muka rage ki dauki daya kiyi rolling da tsaho da fadi,sannan kisa pizza cutter ki yanka sirarah gida 6 or more...saeki hade uku uku ki manne bakin.

  7. 7

    Sae kiyi masa kitso(twist)kamar hka....hka zakiyitayi har yawan adadin balls din da kikayi.

  8. 8

    Ki fasa 1egg na (egg wash)a bowl karami ki saka drop na vanilla flavor da 1tsp na milk 🥛 ki kada,saeki dangwala da brush ki shafa a kasan balls din a hankali...

  9. 9

    Sannan ki daka kitson da kikayi kisa a kasan da kika shafa egg kamar hka...kisa ruwan egg kadan a bakin ki hade baki da bakin,hka zakiyiwa ko wanne har ki gama...

  10. 10

    Saeki sami kitchen towel dinki mae tsafta ki rufe kisa a rana ko warm place y tashi for 15mins....

  11. 11

    Bayan y tashi,sae kiyi egg wash ko ina da ina da bread din...

  12. 12

    Ki barbada kantu/sesame seeds a saman....

  13. 13

    Kiyi baking a preheated oven for 20mins or until done,ki fara da wutar kasan for 15mins @medium heat idan yayi saeki kunna ta saman yayi golden...

  14. 14

    Ki shafa butter immediately after baking ki rufe y huce,hkan zae kara masa laushi da shine💯

  15. 15

    Enjoy with ur hot black tea/hot milk for kids☕️🥛🥰

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Written by

Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
on
Kano

Similar Recipes