Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki samu robba mai kai sai ki zuba fulawar ki aciki
- 2
Sai dauko butter, sugar,kwai,yest, Madara ki zuba aciki Amman shi yest dn da Madara sai ki zuba su acikin wnn ruman dumin rabin kwankwani sai ki cakuda
- 3
Idan kin hada dough din ki sai barshi ya dn taso idan ya tashi sai ki samu guri mai kau ki buga shi sosai sai ki fara murza wa kina fitar da shape dn ki
- 4
Idan kin gama sai ki Kara rufe shi ya kara tashi San nn ki soya sai ci ba abawa mai Kiya ya ci
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
Doughnut
Wannan doughnut nayi cooksnap dinsa a gurin anty Aisha na gode sosai da sosai kuma yayi dadi Safiyya sabo abubakar -
-
-
-
-
-
-
-
-
Doughnut
Wannan girkin na sameshine daga hannun Abdulaziz AKA Chef Abdul, ina godiya da irin gudunmawar daya bani. Hauwa Dakata -
-
-
-
-
-
-
-
Ring doughnut 🍩
Doughnut yayi dadi ga laushi, g kuma yayi yadda akeso 🍩😋 yummy,soft, and delicious 😋 Sam's Kitchen -
Doughnut
Yanada dadi gakuma laushi kuma yarana suna so sosai shiyasa nake son yimusu TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
-
Ring doughnut
Dadinsa ba'a maganah Wann shine yina na farko ngd chop by halimatu da recipe dinta nayi amfani Allah ya Kara basira Nasrin Khalid -
-
-
-
-
-
Madarar waken suya
Gaskiya ina matuqar son madarar waken suya kuma ina yawan yi akai akai Taste De Excellent -
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12259718
sharhai