Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15 minutes
2 people
  1. 1 cupFlour
  2. Salt 1 t spoon
  3. Oil 1 t spoon
  4. Water Half cup
  5. 3Egg
  6. 2Scotch bonnet
  7. 1Onion
  8. 3Seasoning

Umarnin dafa abinci

15 minutes
  1. 1

    Zaki hada dried ingredients dinki ki zuba ruwa ki juya

  2. 2

    Sai ya hade jikinsa sai ki saka chopping board kiyi shape yadda yadda kike so

  3. 3

    Sai ki kawo seasoning dinki ki zuba kina juyawa sai ki kawo eggs dinki ki fasa sai ki rufe 5 minutes yayi sai ki sauke

  4. 4

    Zakiyi grating attaruhunki da albasa ki zuba mai ki dan soyasu sama sama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman Asif
Maman Asif @cook_13770583
rannar

sharhai

Similar Recipes