Semovita Masa

Safmar kitchen
Safmar kitchen @safmar
Ramat Close U/Rimi

Ina son canza Wani Abu da semovita yau nace bari inyi masa ku gwada Dan akwai dadi.

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

1hour
4 servings
  1. 2 cupsSemovita
  2. 1 tbsYeast
  3. 3 tbsSugar
  4. 1egg
  5. 1 tspsalt
  6. 2 tbstarugu
  7. 2 1/2cups

Umarnin dafa abinci

1hour
  1. 1

    Zaki zuba semovita,yeast, salt sugar, tarugu da ruwa 2cups me dumi kiyi mixing ki rufe ya tashi for 30minute Idan ya tashi sai ki dauko, ki zuba 1egg da half cup na ruwa kiyi mixing.

  2. 2

    Sai kisa masa pan kisa oil ki fara soyawa shikenan kingama masarki me dadi

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Safmar kitchen
rannar
Ramat Close U/Rimi
ina matukar son girki shiyasa banajin wahalar zuwa ko ina in kara koya
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes