Cocktail

Fulanys_kitchen
Fulanys_kitchen @cook_14365493
sallari qts Kano

Yana da dandano me matukar dadi,ga amfani a jiki

Cocktail

Masu dafa abinci 13 suna shirin yin wannan

Yana da dandano me matukar dadi,ga amfani a jiki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Mirinda me dandanon apple roba daya
  2. Foster clarks me dandanon goba chokali daya
  3. Lemon zaki(orange) bari daya(half)
  4. Lemon tsami(lemon) bari daya(half)
  5. Na’a na’a(mint leaves)
  6. chokaliSiga(sugar)rabin
  7. Ruwan sanyi rabin kofi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Wa’ennan sune abubuwan da ake bukata

  2. 2

    Zaki samu na’a na’a,lemon tsami da siga ki zuba a robar da zaki hada lemon ki,se matse lemon zaqin ki a ciki,ki kawo foster clarks shima ki zuba a ciki,se ki zuba ruwa.

  3. 3

    Se ki kawo mirinda ki zuba a ciki se kisa chokali ki juya ki rufe kaman na minti biyar se kisa rariya ki tace a kofi.

  4. 4

    Zaki iya sha a haka sannan zaki iya mai dashi cikin fridge domin ya sake yin sanyi se kisha.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fulanys_kitchen
Fulanys_kitchen @cook_14365493
rannar
sallari qts Kano

sharhai

Similar Recipes