Ring Donuts

Jauhar Mukhtar Yusuf^jcuisine
Jauhar Mukhtar Yusuf^jcuisine @cook_21399775

A sha da tea

Ring Donuts

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

A sha da tea

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hrs
2cup flour
  1. 2 cupFlour
  2. Yeast 1tspn
  3. Suger
  4. 1Egg
  5. Madara gari1tspn
  6. Gishiri kadan
  7. Condence milk
  8. 1Kwai
  9. Butter

Umarnin dafa abinci

1hrs
  1. 1

    Zuba yeast a bolw ki zuba ruwa kamar rabin cup ajiye gefe

  2. 2

    Tankade flour kisa suger da madara da gishiri kadan juya sosai dauko water yeast kizuba akan flour naki dauko egg fasa ki kafa sai kizuba kan flour hada duka ki juya dought din sosai har ya hade jikinsa kiyi kwabin da dan tauri kamar meatpie, sa butter sanda kwabin ya fara hada jikinshi.

  3. 3

    Ki murza sosai kibarshi yahuta zuwa 10 mint, sake daukoshi ki yanyanka shi iya yawan flour naki

  4. 4

    Yanka pachment paper kanana inbaki da takaddan gashi sa paper book Dauko kwabin ki rinka daukan daya kina mulmulashi kmar ball kina ajewa kan papper har ki gama kifasa wani kwai kiyi egg wash

  5. 5

    Sa kitchen towel ki rufe zuwa 30-20 mint yatashi sai kisa mai wanda bakiyi wani suyan dashiba ki dora a wuta amma low heat karkisa wuta dayawa idan kinga mai ya dau zafi zaki iya kashe wutan

  6. 6

    Rinka daukowa kinasawa a mai idan ya manne da papper sa har peppern amma takaddan a sama maana sama a kasa zakisa a mai, idan yayi yadanyi ja sai kijuya

  7. 7

    Shi kuma hadin madaran condence milk ne tare da madaran gari sai ki zuba a leda kisa tsinke irin kamar na tsire ki zira kidan fafe sai ki dura madaran finish.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jauhar Mukhtar Yusuf^jcuisine
rannar

sharhai

Similar Recipes