Mini burger pie

Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
Kano State

Ina matuqar son qirki sannan ina qaunar gwada sabon recipe hakan ce tafaru dani bayan naga recipe na wannan girki na gwada yayi dadi sosai fiye da yadda nake tsammani #FPPC

Mini burger pie

Ina matuqar son qirki sannan ina qaunar gwada sabon recipe hakan ce tafaru dani bayan naga recipe na wannan girki na gwada yayi dadi sosai fiye da yadda nake tsammani #FPPC

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa daya
4 yawan abinchi
  1. 2 cupsflour
  2. 1/2 tbspyeast
  3. 1 tbspsugar
  4. 1/2 tspgashiri
  5. 1 1/2 tbspvegetable oil
  6. 1 cupmadara mai dumi
  7. Kwai daya (nashafawa kafin gashi)
  8. Na filling
  9. Rabin kilo na niqaqqen nama
  10. jajjagagen attaruhu d tafarnuwa Cokali 2
  11. Kayan qamshi dana danadano
  12. Mai

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    Dafarko na wanke sannan namana nasa shi a tukunya, na dora a wuta nasaka kayan kamshi dana danadano na na barshi har ruwan jikinsa ya fito ya tsane daman banasa ruwa b bayan na wanken

  2. 2

    Bayan ruwan ya tsane se nasaka mai kadan na kawo jajjagagena na xuba sannan nadan saka tumeric na soya sama sama se na juye a raba na ajiye a gefe.

  3. 3

    Xaki tankade flour dinki kisaka gishiri, sugar, mai d yeast ki jujjuya

  4. 4

    Seki kawo madarar ki mai dumi ki kwaba dough din dashi seki rufe ki barshi yayi minti goma bayan minti goma seki dakko kisaka akan rolling board dinki kiyi kneading dinsa Sosai kamar n minti biyar

  5. 5

    Seki murza dough din kisa abu mai circle ki fitar d shape din, ragowar seki yayyanka su a tsay tsaye.

  6. 6

    Seki saka fillings din akan daya sannan ki dakko wanda ki ka yanka a tsay tsaye ki liga ki sa ruwa dan yafi zama (kisa wasu ta tsaye wasu ta kwance seki sar saqa)

  7. 7

    Seki dau wasu daga cikin wanda kika yanka a tsay tsaye masu tsayi guda uku seki ki kitsa seki shafa ruwa sannan ki zagaye me fillings din dashi, seki saka news paper aqasan baking tray dinki kiyi egg wash seki gasa.

  8. 8

    Gashinn bayan na gasa n minti talatin

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
rannar
Kano State
I'm Aisha Ismail Musa born and brought up in kano, my favorite thing to do at home is to cook
Kara karantawa

Similar Recipes