Alalen awara

Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
Kano State

Awara na cikin jerin abinciccikan d bana gajiya d cinsu saboda haka nake qoqarin na sarrafata domin sabunta dandanonta wannan alalen awarar za a iya yimata miya aci ko kuma a soya da kwai kamar yadda nayi

Alalen awara

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Awara na cikin jerin abinciccikan d bana gajiya d cinsu saboda haka nake qoqarin na sarrafata domin sabunta dandanonta wannan alalen awarar za a iya yimata miya aci ko kuma a soya da kwai kamar yadda nayi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Awara wacce aka marmarshe
  2. Kwai
  3. tafarnuwaJajjagagen attaruhu, albasa, tattasai d
  4. Kayan kamshi dana danadano
  5. Na suya
  6. Kwai
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Wadanann sune sinadaran danayi ammafani dasu nayi alalen

  2. 2

    Dafarko zaki saka jajjagagen da kayan danadanonki cikin awarar ki jujjuya su biyu sosai

  3. 3

    Seki kawo kwanki ki fasa, kwan badayawa xaki saba xaki sa dai dai yadda xe sa awarar ta hade jikinta

  4. 4

    Gashinn bayan nasa kwan batayi ruwa b kuma baiyi kadan b saboda kar ta rugurguje wajen yankawa

  5. 5

    Seki sa aleda ki quqqula sannan kisa aruwa ki dafa

  6. 6

    Seki cire ki yayyanka ki qara kada kwai ki sata ki soya a mai kokuma kimata miya kici d ita

  7. 7

    Gata bayan nasoya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
rannar
Kano State
I'm Aisha Ismail Musa born and brought up in kano, my favorite thing to do at home is to cook
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes