Funkasu

nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227

#Foodfolio abinci gargajiya anaji dashi yanada dadi iyalina suna sanshi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa daya da rab
5 yawan abinchi
  1. Flour cup 3
  2. Yeast cokali 1babba
  3. Sugar cokali 2
  4. Gishiri Rabin cokalin shayi
  5. Ruwa yadda zai isa
  6. Albasa daya
  7. 4attaruhu guda
  8. Maggi daya

Umarnin dafa abinci

awa daya da rab
  1. 1

    Flour zaa takade asa Sugar,gishiri, yeast asa ruwa akwaba, kwabin yafi na fanke dauri kibuga shi sosai saiki rufe kisashi guri mai dumi yayi wa daya.

  2. 2

    Idan yatashi saiki yanka albasa, attaruhu kijajjaga,kisa Maggi saiki zuba acikin kwabin kijuya sosai kidura Mai idan yayi zafi Saiki gutsuru kwabin saiki fadada kibula tsakiyar saiki sa amai kisa kamar uku idan gefe yayi kijuya gefen idan yayi kikwashe.

  3. 3

    Acida miyar taushe Nidai nayi miyar tomatur dashi mukaci.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227
rannar

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
irin wannan pankasau ay se muchi da rana muci da dare 😋

Similar Recipes