Ring donot

Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
Kano State

Irin wannan donot din yana matuqar birgeni sosai d sosai na gwada shi akaro na farko amma beyi kyau b saboda da haka na qara gwada wa akaro n biyu bayan na yi tambayoyi sannan na karanta recipes da dama na mutane daban daban a Cookpad kuma alhumdulillah awannan karon yayimin yadda nake so, inshaa Allah xan qara gwadawa akaro na uku mungode sosai Cookpad.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kofi hudu na flour
  2. Kwai daya
  3. Cokalihudu na sugar
  4. Madara mai dumi kofi daya
  5. Yeast babban cokali daya
  6. Mai n suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki jiqa yeast dinki d ruwan dumi ki ajiye gefe, seki saka madarar ki mai dumi a mazubi seki kawo kwanki ki fasa aciki ki sa sugar ki jujjuya seki kawo yeast din ki xuba ki jujjuya sosai d sosai seki saka flour ki kwaba xaki iya dada ruwa in dough din yayi tauri

  2. 2

    Seki fito d dough din ki dora a rolling board ki shafa butter kiyi kneading dinsa Sosai har na tsawon minti 30 seki yayyanka.

  3. 3

    Ki yanka gida tara ko takwas seki dinga daukan daya ki molding dinsa seki sa akan baking paper saboda bani da ita shiyasa nasa akan paper seki barshi ya tashi na awa daya ki soya a mai amma ba mai xafib

  4. 4

    Bayan na soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
rannar
Kano State
I'm Aisha Ismail Musa born and brought up in kano, my favorite thing to do at home is to cook
Kara karantawa

Similar Recipes