Markaden ayaba

Fulanys_kitchen
Fulanys_kitchen @cook_14365493
sallari qts Kano

Akwae dadi ga kara lafiya

Markaden ayaba

Akwae dadi ga kara lafiya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Ayaba bunch daya
  2. Madarar ruwa gwangwani daya
  3. Madarar gari gwangwani daya
  4. Sugar gwangwani daya
  5. Ruwan sanyi kofi uku

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Wa’ennan sune wasu dga cikin abubuwan da ake bukata

  2. 2

    Da farko zaki bare ayabar ki,ki yankata ki zuba a blender kisa sugar da madarar gari.

  3. 3

    Ki kawo madarar ruwa da ruwan sanyi ki zuba.

  4. 4

    Se ki kunna blender ki markada na minti uku,ki bude ki juya se ki ci gba da markadawa n wani minti ukun.

  5. 5

    Se ki juye a kofi kisha dadi,zaki iya sha a lokacin zaki iya mayar dashi Fridge don ya sake yin sanyi.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Fulanys_kitchen
Fulanys_kitchen @cook_14365493
rannar
sallari qts Kano

sharhai

Similar Recipes