Lemon ayaba

AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
Lagos

tayi dadi sosai

Lemon ayaba

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

tayi dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. ayaba hudu
  2. madara kofi daya ta ruwa
  3. suga yadda kike bukata
  4. kankara kofi daya
  5. vanila flavour shokali daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Gasunan sai ki nemo blender kisa duka ya markada miki shikenan ba sai kin tace ba

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
rannar
Lagos
Inason girki sosai kuma inason abinci mai dadi shiyasa a kullum inaciki binchikan girki ko na koya ko na koyar abin yana burgeni inga kai na a kitchen ina girki kuma bana gajiya da girki shiyasa maigidana yana alfahari da niiiii
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes