Kayan aiki

  1. 6Dayan ginger guda
  2. 3Lemon tsami
  3. Foster Clark me dadanon berries
  4. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki gurza ginger dinki idan kin gama sai ki matsa lemon tsami

  2. 2

    Sai ki barshi ya Dan jika sannan sai a tace shi a xuba foster Clark din kadan, za a iya kara sugar in dadanon bai jiba

  3. 3

    Sai a sa a fridge. Asha lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Royal Blue Kitchen
Royal Blue Kitchen @cook_21537927
rannar
KANO
l am Amina Salisu by name and I have this ambition for cooking
Kara karantawa

Similar Recipes