Lemon ginger

Sabiererhmato
Sabiererhmato @sabiramato
Kano

#iftarrecipecontest# ginger nada muhimmanci sosai da same kanshi game ddi kai wani abun ma seka dandana tukunna

Lemon ginger

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#iftarrecipecontest# ginger nada muhimmanci sosai da same kanshi game ddi kai wani abun ma seka dandana tukunna

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

6 yawan abinchi
  1. Ginger guda goma manya
  2. Foster Clark pineapple and coconut daya
  3. Kala orange murfi daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaa yanka ne kanana se awanke

  2. 2

    Asa a blender a markada

  3. 3

    Se a tace da ruwan xaayi amfani

  4. 4

    Se nasa foster Clark din ciki nasa color orange

  5. 5
  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sabiererhmato
Sabiererhmato @sabiramato
rannar
Kano
Love to cook something new
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes