Tura

Kayan aiki

30mintuna
2 yawan abinchi
  1. Garin gero kofi daya
  2. Sukari cokali uku
  3. Ruwa yanda ake bukata
  4. Jikakkiyar tsamiya

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Zaki dora ruwa akan wuta sai ki sami kwano mai zurfi ki zuba garin gero mai kayan kamshi,ki dako ruwan tsamiya da kika jika ki tace ki zuba akan garin ki dama kada yayi ruwa-ruwa sosai.Sai ki duba ruwan zafin idan ya tafasa sai ki Sheka akan kullin garin kunun ki juya sai ki rufe bayan mintuna sai ki dako sukari ki zuba ki juya sai sha.Ana iya shansa haka koda kosai ko abinda ake bukata.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bint Ahmad
Bint Ahmad @Bint92
rannar
Sallari,Kano Nigeria.
For me,the kitchen is the most special room in the house.Its a place for adventure -not drudgrey,but discovery,sharing and showing off with friend's,trying new ideas.♡☆
Kara karantawa

Similar Recipes