Masan gero

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

uku
  1. Surfaffen gero-kopi uku
  2. Dafaffan gero-rabin kopi
  3. Albasa-daya
  4. Yis-babban cokali daya
  5. Bakar hoda -karamar cokali daya
  6. Gishiri -kadan
  7. Siga-kadan
  8. Mai na gashi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki jika surfaffen geronki yajiko sai a ki markada amma karkicika ruwa

  2. 2

    Idan ammarkado sai kizuba daffan geronki kisa yis kirufe kibarshi ya tashi

  3. 3

    Idan yatashi sai kisa bakar hoda,siga,gishiri da yankakkiyar albasa ki gauraya

  4. 4

    Kidaura tandarki akan wuta kisaka mai idan tayi zafi sai kidinga diban kullin kinasawa aciki kibar shi ya gasu sai kijuya dayan gefenma amma wuta kadan idan yagasu sai kicire anacinshi da yaji ko miya ko soup..

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Najma
Najma @cook_12709285
rannar
Kano State
cooking is my portion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes