Cincin din alkama

UMMUL FADIMA'S KITCHEN
UMMUL FADIMA'S KITCHEN @cook_14836758
Anhaifini Akano Nayi Aure Akano Inada Yara

Wannan cincin yanada dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 8 cupsgarin alkama
  2. 1tblspn butter
  3. 1 1/2tspn baking powder
  4. Gishiri kadan
  5. 1/2 cupMai
  6. 2 cupssugar
  7. 3tblspn madarar gari
  8. 1tspn flavor
  9. Sai mansuya
  10. 3Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakitankade Garin alkama kizuba sugar madara butter gishiri mai kimutstsikesu sakifa kwai kizuba kizuba flavor kijuya saikisa ruwa kikwaba kamar kwabin cincin din fulawa sai kifidda sharp din dakikeso saikidora mai yayi zafi kisoya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
UMMUL FADIMA'S KITCHEN
UMMUL FADIMA'S KITCHEN @cook_14836758
rannar
Anhaifini Akano Nayi Aure Akano Inada Yara
inason dafa abinci
Kara karantawa

Similar Recipes