Chiwo me sugar

Safmar kitchen
Safmar kitchen @safmar
Ramat Close U/Rimi

Wannan abun gargajiya ne yana matukar dadi ga tsami masi ciki na sonshi sosai

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. 1Chiwo
  2. 3 tbsSugar
  3. 1/2 cupRuwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za'a bare chiwo din a guye a Abu me kyau a zuba sugar da ruwa ayi mixing asa a fridge yayi sanyi asha dadi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai (3)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Don Allah menene chiwo da turanchi ko yana da wani suna don ban san shi ba.

Wanda aka rubuta daga

Safmar kitchen
rannar
Ramat Close U/Rimi
ina matukar son girki shiyasa banajin wahalar zuwa ko ina in kara koya
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes