Cinnamon Roll

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Wana shine farko danayi cinnamon roll kuma family na suji dadinsa Sosai🥰😋

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupflour
  2. 1tablespoon sugar
  3. 1/2spoun yeast
  4. 1tablespoon butter
  5. 1/2spoun cinnamon powder
  6. 1egg
  7. Warm whole milk
  8. 2tablespoons brown sugar and 2 tablespoons cinnamon powder
  9. Condensed milk
  10. Powder milk
  11. Whipping cream (optional)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada fulawa, sugar,yeast

  2. 2

    Kisa cinnamon powder, egg,semi dama da ruwan madara mai dan dumi

  3. 3

    Kisa butter seki hadashi ki kuma bugashi sosai sekisa ciki bowl ki rufe ya tashi for 30mn

  4. 4

    Inda ya tashi sekiyi rolling dinsa da fadi sosai ki shafa butter a kansa

  5. 5

    Ki hada brown sugar da cinnamon powder waje daya se ki barbada a kanshi

  6. 6

    Se ki nade kamar tabarma ki yanka kishafa butter ciki abun gashi seki jerasu ki rufe ma 30mn

  7. 7

    Bayan 30mn zakiga ya kara tashi sekisa a oven

  8. 8

    Gashina ya gasu seki barshi yasha iska

  9. 9

    Ki hada powder milk da condensed milk ki zuba a kanshi ki dawko whipping cream kidan sa kadan shima

  10. 10

    Shikena seki samu drinks dinki mai sanyi but ni naci nawa da banana milkshake 😋😋

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

sharhai (4)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
kamshin cinnamon nada dadi a gida 👃🏽

Wanda aka rubuta daga

Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes