Soyayyen dankalin hausa tareda souce mai dadi

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Yanada dadi sosai kuma ga saukin yi

Soyayyen dankalin hausa tareda souce mai dadi

Yanada dadi sosai kuma ga saukin yi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin hausa
  2. Tumaturi guda hudu manya
  3. Attarugu
  4. Mai
  5. Maggi star da maggi knoor
  6. Albasa
  7. Onga classic
  8. Curry da thyme
  9. Hanta

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke albasa attarugu da tumatur sai kiyanka albasanki yanda kikeson girmanta sannan kidaura tukunya a wuta sai kisa mai idan yayi zafi sannan kixuba albasa kidan soya sama sama. Bayab kinsoya sai kijajjaga attarugu da tumatur kixuba akai kisa maggi da onga kijujjuya sai kisa curry da thyme kadan kadan sannan kidan barta tasoyu yanda kikeso sai kizuba tafasasshen hanta aciki kijujjuya sai kidan barta nadan wani lkci idan yayi sai kisauke

  2. 2

    Sai ki fere dankali kiyankata yanda kikeso sannan kiwanketa kisa gishiri kadan ki jujjuya sai kidaura pan a wuta sannan kizuma mai dadandama sannan kibari yayi zafi sai kixuba dankalin kisoya shikenan

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes