Meat pie food folio

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsFlour
  2. Mai
  3. Sugar kadan
  4. Gishiri kadan
  5. Nama
  6. 4Dankalin turawa
  7. Maggi da curry
  8. Tarugu
  9. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki tankade flour kisa sugar kadan kisa gishiri saikisa mai ki murje ki motse kisa ruwa ki kwaba saiki barshi a rufe

  2. 2

    Kidafa nama da dankali naman ki daka saiki yanka albasa ki jajjaga tarugu saiki Dora a euta kisa mai kadan kisa albasa kisa tarugu dankali nama kisa maggi da. Cury kisoya inyayi saiki sauke

  3. 3

    Saiki dauko kwabin ki yanka kisa Rolling pin ki Mirza kisa source din ki rife kisa cokali mai yatsu ki daddane hefe shikenan saiki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
rannar
Sokoto State

sharhai

Similar Recipes