Special zobo (zobo na musamman)

Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
Kaduna
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupssansamin zobo
  2. 1/2 cuppineapple juice
  3. 1/3 cupwatermelon juice
  4. Tamarind (guda daya ko biyu yanda dai kike so)
  5. 1 cupsprite
  6. 1/2 cupsginger and cloves juice
  7. Sugar syup to taste (za ki iya amfani sa zuma in kina so)
  8. 1tablespoon vanilla flavor

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki dafa zobo ki zuba baking powder a ciki don ta kashe tsaminshi. Ki zuba tamarind a ciki ki barsu su tafaso. Sai ki sauke ki tace ki wanke da ruwan sanyi. Ki saka a fridge ya yi sanyi sai ki fitar, ki zuba ginger and cloves syrup (danyar citta za ki fere ki saka a blender, ki daka kanumfari ki zuba a ciki ki yi blending ki tace). Ki zuba watermelon juice, pineapple juice, sai sprite da sugar syrup ki jujjuya. Ki zuba vanilla flavor.

    (Idan kin gwada za ki tabbata special ne😹)

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
rannar
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes