Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mutun 3 zasuci
  1. Potato 20 large
  2. 5Egg
  3. 4 tbspMayonnaise
  4. 3 tbspKetchup
  5. Seasoning
  6. Sweet pepper 1 large
  7. Black & white pepper 1tspn
  8. Garlic powder 1tspn
  9. Vegetable oil for fraying

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara dankalinki kimasa yankan cube, ki soyashi, ki dafa egg dinki ki yankashi

  2. 2

    Inya soyu ki zubashi a container ki zuba egg dinki dakika yanka, da mayonnaise da ketchup dinki kisa seasoning da swt pepper da spices dinki ki juya, ana cinsa haka ko a zuba a any rice din da aka dafa kamar fried rice ko spaghetti ko couscous.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
sadywise kitchen
sadywise kitchen @cook_13560156
rannar

sharhai

Similar Recipes