Special herbs tea

@Tasneem_ @cook_19700052
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na hada duka ingredients na dafasu har suka tafasa sauna tace nasa sugar na juya shikenan
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Tamarind juice (lemon tsamiya)
Yana dadi matuqa ga amfani ga lapiyar jiki.#Ramadansadaqa Amina's Exquisite Kitchen -
Hot spicy tea
Yana da Dadi sosai kuma Yana wanke kwakwalwa Yana gyara murya da maganin mura @Tasneem_ -
-
Herbal tea
Wnn nau'ikan shayin nida iyalaina muna matuqar sonshi sosai snn yanada amfani kala² ...yana gyara murya da wanke brain cox it's contain mint ,ginger & honey @Tasneem_ -
Shayi na musanman
Wannan shayin yana da matukar amfani ajikin dan adam kuma yana rage jiki sannan yana maganin cututtuka dabandaban TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
Tea Spice
Tea Spice by rashows cuisines Wanna hadin kayan shayin Yana da dadi sosai,da Kara armashi ga kamshi me gamsarwa,mu guji dafa shayi batare kayan dandano masu Kara armashi da da natsuwa. #ichoosetocook #nazabiinyigirki R@shows Cuisine -
-
Zobo
#nazabiinyigirki wannan zobon itake wakiltata akoda yayshe inason shan zobo arayuwata sbd yanasakani farinciki da annushuwa TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
-
Black tea
Bana iya buda baki da komai in bada ruwan shayi ba saboda matikar tasirin ruwan zafi ajikin dan adam. Uwargda kiyi kokari sabawa da shan ruwan zafi yayin buda baki, don samun cikakkiyar lapia. Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies -
-
-
-
-
Zobo da ganyen lemon grass
Zobo da ganyen lemon grass sunada matukar amfani ajikin Dan Adam #zobocontest Meenat Kitchen -
-
Shayi mai qara lahiya
Garin yayi Sanyi saboda ruwa da akayi, wannan shayi shi zai dimama jiki kuma ya qara lahiya ajiki. Ina gayyatar @jaafar Walies Cuisine -
Zobo
#zobocontest lemon zobo na daya daga ckin natural drinks me kara lafiya a jikin dan Adam,musamman ayishi ta fannin komai yazama natural a ciki .shi lemon zobo a yishi ya turu shine yke kara dadi sanan yana kara dadewa a fridge yanakara turuwa da kara dadi sanan kuma yayin da zaki tace zobonki zaki kara maidashi wuta ya tafasa shima yana saka zobo ya kara tsumuwa .lemon zobo na kara lafiya ta hanya daban daban yana dauke da sinadarin masu amfani sosai a jiki. phateemahxarah -
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13087728
sharhai (3)