Hadaddan smoothy

Najma
Najma @cook_13752724
Kano

Yana Kara lpia Kuma yanada anfani ajiki

Hadaddan smoothy

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Yana Kara lpia Kuma yanada anfani ajiki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti goma
biyu
  1. Kankana kwata
  2. Ayaba guda biyu manya
  3. Madara ta ruwa gwangwani daya
  4. Kankara

Umarnin dafa abinci

minti goma
  1. 1

    Ki bare kankanarki da ayabanki Kisa a blender ki fasa Madara kixuba Kisa kankara ki markadata sosai asha dadi lpia

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Najma
Najma @cook_13752724
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes