Dan wake

hauwa'u abdulkarim
hauwa'u abdulkarim @cook_24643276
Kaduna

Danwake girki ne mai dadi kima ga sauqi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Garin danwake
  2. Kanwa
  3. Kuka
  4. Man gyada soyayye
  5. Yaji
  6. 2Dafaffen kwai
  7. Maggi dunkule

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki dauko garinki ki tankade sai ki jiqa kanwarki saki tankada kukarki ki diba cokalin cin abinci guda ukku ki xuba a garinki ki jujjuyashi saiki tace kanwarki ki kwba garin da kauri ko da ruwaruwa ynda kike so

  2. 2

    Sai dauko tukunya ki wanke ki xuba ruwa ki daura ya tafasa

  3. 3

    Idan ya tafasa saiki ringa tsunbula kwabinki cikin ruwa in kin gama idan ya tafasa saiki kwashe a ruwa mai sanyi cikin want robar

  4. 4

    Sai ki dauko filet ki tsamo Dan waken ki xuba saiki murmusa maginki ki sanya manki ki dauko dafaffen kwanki ki yayyanka ynda kike so sai asa yaji aci

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
hauwa'u abdulkarim
hauwa'u abdulkarim @cook_24643276
rannar
Kaduna
sbda aci aji yayi dadi
Kara karantawa

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
wannan danwake da gani gayi dadi hadde idan an qara yaji.

Similar Recipes