Kifi soyaye

AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
Lagos

tanada dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki samo kifin ki kankare bayan sai ki wanke ta tas kisa a rariya ruwan ya sose sai ki zuba gishiri da curry ki juya sosai ki ajiye bayan minti kadan sai ki daura mai a pan in tayi zafi sai ki soya kifin ki

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
rannar
Lagos
Inason girki sosai kuma inason abinci mai dadi shiyasa a kullum inaciki binchikan girki ko na koya ko na koyar abin yana burgeni inga kai na a kitchen ina girki kuma bana gajiya da girki shiyasa maigidana yana alfahari da niiiii
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes