Cucumber and ginger drinks

@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
Abuja

Wnn abunshan nayima maigidane yana mura kuma yaji dadinshi sosai maqogaro xai shaashe yayi dadi

Cucumber and ginger drinks

Wnn abunshan nayima maigidane yana mura kuma yaji dadinshi sosai maqogaro xai shaashe yayi dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mins.
mutane 2 yawan
  1. 1Cucumber
  2. Ginger danya uku manya
  3. Ruwa bottle water na nestle
  4. Sugar of ur choice
  5. Na'ana'a danye kadan
  6. 2 tbspnLemon juice

Umarnin dafa abinci

30mins.
  1. 1

    Na fara cire bayan citta sai aka dauke wuta saina dauko abun goga kubewa na goga cittan da cucumber na saka na'ana'a cup na Dan daka kadan saina hadesu na tace saina xuba ruwan lemun tsami na juya

  2. 2

    Daganan saina xuba sugar na motsa banason yayi sanyi sbd lokacin akwai sanyi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
rannar
Abuja
I like anything about cooking and baking 🍲🧀🍪🧁🎂
Kara karantawa

Similar Recipes