Kwallon nama da dankalin urawa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Niqaqqen nama
  2. Dankalin turawa
  3. Fulawa
  4. Mangyada
  5. Dandano
  6. Tarugu da albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakihada niqaqqen nama da dafaffen dankalin dakika yanyanka

  2. 2

    Kisa dandano da jajjagen tarugu da albasa kijusa kindan barbada fulawa kihada yahadu

  3. 3

    Seki duddunkula kifara soyawa, idan kinkwashe kisa akan tissue paper shikenan kingama.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Haulat Delicious Treat
Haulat Delicious Treat @cook_18983247
rannar
Gombe
girki yanasani nishadiinajin dadi aduk lokacin da nake girki
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes