Kwallon Nama

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki hada fulawa da bota da gishiri sai ki saka ruwa ki kwaba dai dai kar yayi tauri.

  2. 2

    Sai ki daura mai kadan a wuta ki saka citta da kayan kamshi da attarugu da albasar ki saka dandano

  3. 3

    Sai ki gutsira kwabin fulawar ki fadada ta ki saka naman a tsakiya sai ki rufe yadda zai Baki shape din kwallo ki mulmula, sai ki daura mai a wuta ki soya.

  4. 4

    Shikenan kin gama.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshas Treats
Ayshas Treats @ayshas_Treats1
rannar
Kano
I love cooking and it's my hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes