Dafaffen dankalin Hausa d cabbage source

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Portharcourt/Zaria

Delicious ga Kara lfy most especially ga yara..

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hr 1mintuna
mutane 2 yawan
  1. 4Dankali manya guda
  2. Ruwa
  3. Cabbage Rabin karami
  4. Nama kowani iri
  5. Kayan miya tareda albasa
  6. Sinadaran dandano+Kayan kamshi
  7. Mai kadan

Umarnin dafa abinci

hr 1mintuna
  1. 1

    Ki fere dankali ki wanke, sannan kisata a tukunya Mai tsafta ki dafata ta turaru, saiki sauke ki aje agefe..

  2. 2

    Ki yayyanka kayan.miyanki tareda zuba Mai kadan atukunya kisoya kisa kayan kamshi+ sinadaran dandano, kiyanka cabbage tareda albasa, already kin dafa namarki shima kizuba ackn

  3. 3

    Akarshe cabbage d albasa sune akarshe saiya turaru shkenan kichi dadi lfy😋😋😋

  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes