Dafa Dukan Dankalin Turawa🤗

Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
Jigawa State

Ramadan wata ne mai tarin falala da rahma na Allah, Addinin mu addini ne mai sauki da sauqaqawa cikin saukin sa shine halasta mana yin sahur lokacin azumi domin kada mu wahala da yawa😍Shiyasa nayiwa iyali nah abin sahur mai sauki da riqe ciki ga kuma lafiya🤗Sahurrecipecontest

Dafa Dukan Dankalin Turawa🤗

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Ramadan wata ne mai tarin falala da rahma na Allah, Addinin mu addini ne mai sauki da sauqaqawa cikin saukin sa shine halasta mana yin sahur lokacin azumi domin kada mu wahala da yawa😍Shiyasa nayiwa iyali nah abin sahur mai sauki da riqe ciki ga kuma lafiya🤗Sahurrecipecontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankali dai dai buqata
  2. Kifin gwangwani guda biyu
  3. Kayan miya dana jajjaga
  4. Dandano da kayan qanshi
  5. Mai rabin ludayin miya
  6. Albasa mai lawashi
  7. Corn filawa kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na fere dankali sai na yanka shi yanda nake buqata na barshi cikin ruwa nazo na soya mai sai na zuba kayan miya na soya su daga nan na tsaida ruwa nasa dandano da kayan qanshi na rufe suka tafaso sai na zuba dankalin ciki na juya na kawo albasa dana jajjaga na zuba na rufe na rage wuta su nuna a hankali. Dana duba naga yayi sai na kawo yar corn filawa na dama da ruwa na zubq ciki don yayi kauri sai na zuba kifin gwangwani tare da albasa mai lawashi na rufe minti biyu na sauke

  2. 2

    Ga yanda ya kasance😍💓

  3. 3

    Iyali nah sunji dadin sa sosai kuma sun buqacu in sake musu don yin sahur dashi🤗

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
rannar
Jigawa State
Tasty food is what I love cooking and sharing with my family and friends. Believe in yourself if I can do it you can do it better.🤗
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes