Kayan aiki

  1. 1Sweet corn
  2. 2Cucumber
  3. Albasa1
  4. 3Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki goga cucumber ki,sai kizu kigoga Albasarki ki dafa kwanki sai kiyankashi ki zuba sweet corn dinki sai kiya mutsa sosutare zaki iyaci da shikafa ko jolop

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
rannar
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

sharhai

Similar Recipes