Indian lamb chickpeas curry sauce

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Wana miya na yan Indian ne anaci da shikafa kuma yanada dadi ga gina jiki sabida chickpeas is full of protein

Indian lamb chickpeas curry sauce

Wana miya na yan Indian ne anaci da shikafa kuma yanada dadi ga gina jiki sabida chickpeas is full of protein

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 500 gnama rago(lamb)
  2. 1can chopped tomatoes
  3. 1can coconut milk
  4. 1can chickpeas
  5. 3onions
  6. 3garlic
  7. 1ginger
  8. 1spinach
  9. 3maggi cube
  10. 1/2spoun seasoning
  11. 1/2spoun curry
  12. 1/2spoun thyme
  13. 1/2spoun black peper
  14. 1/2spoun turmeric powder
  15. 2peper attarugu
  16. Parsley leaves
  17. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zakisa oil kan wuta sekisa nama rago ki kisa curry, thyme,black peper da turmeric ki barshi ya nuna in medium heat ma 10mn

  2. 2

    Sekisa albarka kisa peper, ginger da garlic

  3. 3

    Sekisa chopped tomatoes kisa maggi da seasoning sekisa chickpeas

  4. 4

    Ki rufe ki barshi yanuna ma 10mn

  5. 5

    Sekisa coconut milk kisa alayaho ki barshi ya kara nuna

  6. 6

    Seki yanka parsley ki zuba a kanshi seki sawke

  7. 7

    Anaci wana miyar ne da shikafa

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes