Lemon moctail na shudin (blue)curacao 😫💃

Afaafy's Kitchen
Afaafy's Kitchen @mohana10
Kano

Wannan lemo na musamman ne da labarin qayatarwarshi ya samo asali daga wjn yar uwa ta musamman....Maryama's kitchen ♥️

Lemon moctail na shudin (blue)curacao 😫💃

Wannan lemo na musamman ne da labarin qayatarwarshi ya samo asali daga wjn yar uwa ta musamman....Maryama's kitchen ♥️

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15 mins
2 yawan abinchi
  1. Kofi daya na sukari
  2. Kofi daya na ruwa
  3. 1na orange zest(gogaggen bayan lemon zaqi) Cokali
  4. Rabin qaramin cokali na garin girfa(cinnamon)
  5. 2na ruwan lemon tsamin Cokali
  6. 1na Shudiyar kala ta abinci Cokali
  7. Domin yin lemon
  8. Kofi daya da rabi na fasasshiyar qanqara
  9. Rabin kofi na lemon mirinda(dandanon tuffa)
  10. Rabin kofi na lemon sans

Umarnin dafa abinci

15 mins
  1. 1

    Da farko za a samu yar tukunya mai kyau a dora bisan wuta,sai a zuba sukari,orange zest,garin girfa sannan a kawo ruwa a zuba a juya

  2. 2

    Idan ya fara za fi sai a zuba lemon tsami da kalar abinci a juya a barshi ya dahu har sai ya fara kauri,sai a kashe wutar,a tasha shi cikin wani mazubi(za a iya ajiye wnn syrup na tsawon sati muddin yana samun sanyi ba abinda zai yi🙌kuma da wnn awo za ki iya kusan amfani biyar da shi....ya danganta da yawan abinda kk yi)

  3. 3

    To yanzu kuma za a samu kofi mai tsafta ne a zuba syrup dan kadan(kamar cokali biyu)sai a zuba qanqara da dan yawa,a kawo lemon soda(mirinda da sans)a zuzzuba har kofin ya qarasa cikowa

  4. 4

    Za a iya qara ruwan lemon tsami da kalar abinci launin ja don qarin armashi a baki da ido....ni dai ban qara ba,sai a qawata kofin yadda ake so sai sha💃yana da dadi sosai ga sauqi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afaafy's Kitchen
rannar
Kano

Similar Recipes