Jamaica carrot drink

sakina Abdulkadir usman
sakina Abdulkadir usman @cook_31398011

Na samu wannan abin Shan daga wajan kareema's kitchen

Jamaica carrot drink

Na samu wannan abin Shan daga wajan kareema's kitchen

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 10mintuna
4 yawan abinchi
  1. 4Karas manya
  2. 3Citta Sanya
  3. 1Condensed milk (majinar bature) Kofi
  4. Sukari cokali 3 cinnamon powder(girfa) 1/2 tspn
  5. cokaliVanilla karamn

Umarnin dafa abinci

minti 10mintuna
  1. 1

    Zaki hada karas,danyar citta,saiki zuba ruwa Kofi hudu ablander ki markada idan yayi laushi sai ki tace

  2. 2

    Zaki mayar da ruwan lemon da Kika tace cikin blender sai ki zuba sukari, majinar bature, cinnamon, vanilla ki Kara blending dinsu
    Zaki iya zuba kankarar wajan blending din Zaki iya barin shi haka sai kisa afrigde

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sakina Abdulkadir usman
sakina Abdulkadir usman @cook_31398011
rannar

Similar Recipes